IWata mace tana rike da hotunan Maj. Hamza Al-Mustapha
Wakilin Sashen Hausa a birnin Kano Mahmud Lawal Kwari ya dauko ra'ayoyin wadansu mazauna birnin Kano dangane hukumcin da kotun koli ta yanke jiya Jumma'a da bada umarnin sakin Majo Hamza Al-Mustapha babban dogari marigayi Sani Abacha wanda wata kotu dake zama a birnin Ikko ta yankewa hukumcin kisa ta wajen ratayewa sakamakon samunshi da tayi da laifin kashe Kudirat Abiola.
Your browser doesn’t support HTML5
Ra'ayin Wadansu Yan Najeriya Kan Sakin Hamza Al-Mustapha - 1:56