'Yan Mata A Yi Koyi da Abun da Ya Samu Aisha Abdullahi Muhammad
'Yan mata a yi rayuwa da hankali
Kodayake shirin Ciki da Gaskiya na kan batun Aisha Abdullahi Muhammad amma ya kamata matasa, musamman 'yan mata, su soma koyan daratsi da yadda ta samu kanta cikin lamarin da take ciki yanzu.
WASHINGTON DC —
Yanzu dai Aisha Abdullahi Muhammad wadda tace wani Sagiru Lawalm daga Gwarzo, jihar Kano ne ya yi mata ciki tana Jos hannun wata kungiya.
Ga bayanan da Aisha ta yi a shirin yau.
Your browser doesn’t support HTML5
IBRAHIM ALFA AHMED: Ciki da Gaskiya, Yuni 27, 2016