'Yan matan makarantar kwana ta Dapchi da aka sako su bayan da 'yan Boko Haram suka sace su.
Murna Da Farin Cikin Sako 'Yan Matan Dapchi
Wadansu daka cikin 'yan matan Dapchi da aka saki a kauyen Jumbam a jihar Yobe.
Majo Janar Rogers Nicholas da 'yan makarantar Dapchi da aka sako
Daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da aka sako tare da mahaifiyar ta
Aishat Alhaji , daya daga cikin yaran da aka sako
Aishat Alhaji da wadansu mutane
Falmata Abubakar daya daga cikin yaran da aka sace a tsakiya
Dandazon jama'a a yayin da aka sako mata 'yan makarantar Dapchi.
Shugaba Buhari a garin Dapchi