A cikin shirin na wanan makon mun haska fitilla akan zanga-zangar neman hakki da ma'aikatan tsaftar muhalli, mata da matasa su fiye da dubu hudu suka yi a Gombe cikin makon jiya, biyo bayan matakin gwamnatin jihar na soke yarjejeniyar kwantarakin dake tsakanin ta da kamfanin da suka yiwa aiki.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Zanga-zangar Neman Hakki Da Ma’aikatan Tsaftar Muhalli Suka Yi A Gombe, Afrilu 19, 2022