KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon za mu yi tsakaci ne akan batun yunkurin da aka ce majalisar dokokin jihar Kano a Najeriya na yi na soke dokar karin masarautu guda hudu a jihar.
Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Yunkurin Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Soke Dokar Karin Masarautu, Yuni 20, 2023.mp3