KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun tabo yadda alaka ta kamata ta kasance tsakanin gwamna ko shugaban kasa da mutanen da suka nada mukamai daban-daban bayan kafa gwamnati.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Alaka Ya Kamata Ta Kasance Tsakanin Gwamnati Da ‘Yan Kasa, Afrilu, 24, 2023.mp3