A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba tsokacin masana ne a kan tasirin ‘yancin kananan hukumomin Najeriya ta fannin kudi a kan rayuwar ‘yan kasar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Tasirin ‘Yancin Kananan Hukumomin Najeriya Ta Fannin Kudi Kan ‘Yan Kasa, Janairu 27, 2025.mp3