Shirye-shirye 'YAN KASA DA HUKUMA: Tasirin Hauhawar Farashin Kudaden Ketare Ga 'Yan Najeriya - Fabrairu 5, 2024 01:12 Fabrairu 05, 2024 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne akan yadda hauhawar farashin kudaden ketare, musamman dala ke mummunan tasiri ga hakkoki da ‘yancin rayuwar ‘yan kasa a Najeriya. Saurari shirin a sauti: Your browser doesn’t support HTML5 YAN KASA DA HUKUMA