Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Bauchi ta arewa maso gabashin Najeriya, domin haska fitila akan takaddamar dake neman kunno kai tsakanin mazauna garin Yolan-Bayara game da yunkurin mallaka filin makabarta ga Kiristoci.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA: Takaddama Tsakanin Mazauna Garin Yolan-Bayara Game Da Yunkurin Mallaka Filin Makabarta Ga Kiristoci - Janairu 24, 2023