KANO, NIGERIA - Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai tabo matakan da kungiyar Tuntuba ta dattawan Arewa ke dauka na kare hakkin yara kanana da wasu miyagu ke sacewa a Arewacin Najeriya, suyi safarar su zuwa yankin kudanci domin sayarwa
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Sata Da Safarar Yara Daga Arewa Zuwa Kudancin Najeriya, Janairu 09, 2024