A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi tsokacin ne da masharhanta a Najeriya akan muhimmancin samar da tallafin hukuma ga fannonin rayuwar ‘yan kasa.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Samun Tallafin Hukumomi Ga Rayuwar ‘Yan Kasa, Yuni 17, 2024.mp3