KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako zamu haska fitila ne akan matsalar ambaliyar ruwa da gurbatar muhalli dake barazana ga mazauna wasu sassa na birnin Maradi a Jamhuriyar Nijar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Matsalar Ambaliyar Ruwa Da Gurbataccen Muhalli A Maradin Nijar, Yuni, 06, 2023.mp3