Korafin wadanda iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a jihar Kano, Najeriya cikin daminar da ta gabata, shine batun da shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya tabo.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA JANAIRU 10 2023.mp3