KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba korafin rashin aiwatar da wasu aikace-aikace da sabuwar hukumar raya yankin arewa maso gabashin Najeriya wato, North-East Develoment Commission (NEDC) ta bayar kwangila.
‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Rashin Aiwatar Da Wasu Ayyukan Hukumar NEDC, Oktoba, 04, 2022
‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Rashin Aiwatar Da Wasu Ayyukan Hukumar NEDC, Oktoba, 04, 2022
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Rashin Aiwatar Da Wasu Ayyukan Hukumar NEDC, Oktoba, 04, 2022.mp3