A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tabo korafin mazauna Bauchi da kewaye dangane da komen tarzomar matasa da ake kira Sara-Suka wanda ke zama barazanar tsaro a jihar ta arewa maso gabashin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mazauna Bauchi Kan Tarzomar Matasan Sara-Suka, Yuli 08, 2024.mp3