A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon ‘yan Najeriya na kokawa game da matsalar ambaliyar ruwa, wanda ya mamaye jihohi kusan 25, kuma mutane fiye da 30 suka mutu a jihar Jigawa.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Koken ‘Yan Najeriya Game Da Matsalar Ambaliyar Ruwa, Satumba 02, 2024