Shirye-shirye YAN KASA DA HUKUMA: Kiraye-Kirayen Da ‘Yan Najeriya Ke Yi Game Da Bukatar Dawo Da Tallafin Albarkatun Mai Na Kasar - Satumba 5, 2023 03:45 Satumba 05, 2023 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya haskaka fitila ne akan kiraye-kirayen da ‘yan Najeriya ke yi game da bukatar dawo da tallafin albarkatun mai na kasar. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 YAN KASA DA HUKUMA