KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun haskaka fitila ne akan kalubalen kwacen wayoyin hannu a birnin Kano na Arewa maso yammacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Kwace Wayoyin Hannu A Jihar Kanon Najeriya, Mayu, 15, 2023.mp3