KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun haska fitila ne akan kalubalen kwacen wayoyin hannu a birnin Kano na Arewa maso Yammacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Kwace Wayoyin Hannu A Jihar Kanon Najeriya-Kashi Na Biyu, Mayu, 23, 2023.mp3