KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, mun haska fitila ne kan batun kafa majalisar ba da shawarwari ta dattawan jihar Kano da gwamnan jihar ya yi a makon jiya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Kafa Majalisar Bada Shawarwari Ta Dattawan Kano, Janairu 16, 2024.mp3