Shirin na wannan makon na Jamhuriyar Nijar domin jin kokarin hukumomin shari’a na kasar kan rage cunkoso a gidajen kaso da kuma wayar da kan ‘yan kasar game da harkokin shari’u a kotuna.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA: Irin Kokarin Da Hukomomin Shari'ar Jamhuriyar Nijar Ke Yi Don Rage Cunkoso A Gidajen Kaso - Maris 28, 2023.mp3