Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai duba illolin al’adar rike kananan abubuwa masu hadari a matsayin makamai da matasa ke yi a wasu sassa na yankin Sahel, musamman kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Al’adar Rike Kananan Abubuwa Masu Hadari A Matsayin Makamai Da Matasa Keyi A Yankin Sahel.mp3