KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi tsokaci ne akan korafin 'yan kasuwar da ke gudanar da hada-hadar cinikayya a kasuwar Akinyele ta gefen birnin Ibadan a jihar Oyo a Kudu maso Yammacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Hada-hadar Cinikayya A Kasuwar Akinyele Ta Birnin Ibadan, Nuwamba 21, 2023.mp3