KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun leka Ghana inda al'ummar kasar ke kokawa dangane da tashin gwauron zabbi da farashin lantarki yayi a kasar.
Saurari cikakken shirin Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Tashin Farashin Wutar Lantarki A Kasar Ghana, Yuli 04, 2023.mp3