Shirye-shirye YAN KASA DA HUKUMA: Batun Mummunan Tasirin Da Takunkumin Da ECOWAS Ta Kakabawa Jamhuriyar Nijar Zai Haifar - Agusta 22, 2023 03:04 Agusta 22, 2023 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da bayanai ne dangane da mummunan tasirin da takunkumin tattalin arziki da kungiyar ECOWAS ta kakabawa Jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin Mulki da sojoji suka yi a kasar. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 YAN KASA DA HUKUMA