Shirye-shirye YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kawo Sauyi Akan Wasu Al'amura Da Suka Shafi Rayuwar Jama'a Kashi Na 2 - Disamba 13, 2022 03:28 Disamba 13, 2022 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari kano, nigeria — Kashi na biyu ne na bitar wasu daga cikin batutuwan da kuka ji a shekarar nan ta 2022 da ake bankwana da ita – tare da bayanai kan irin tasirin da wannan shiri na ‘Yan Kasa Da Hukuma ya yi wajen kawo sauyi ga rayuwar al'umomi daban daban. Saurari rahoton a sauti: Your browser doesn’t support HTML5 YAN KASA DA HUKUMA DISAMBA 13 2022.mp3