KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun yi tsokaci ne akan batun hakki, da korafin iyayen yaran dake garkame a gidan kaso a jihar Maradi ta Jamhuriyar Nijar.
Saurari cikakken shirin Mahmud Ibrahim Kwari:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Hakki Da Korafin Iyayen Yaran Dake Gidan Kaso A Jihar Maradin Nijar, Yuli 11, 2023.mp3