Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tsokaci akan kullla alaka tsakanin ‘yan siyasa da al’umar gari a yayin neman kuri’a, ta yadda za'a kaucewa yanayin rashin cika alkawari, wadda ke haifar da tauyewar hakkokin Jama’a bayan an kafa gwamnati a matakai daban daban.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUKUMA: Tsokaci Akan Kulla Alaka Tsakanin ‘Yan Siyasa Da Al’umar Gari A Yayin Neman Kuri’a - Yuni 14, 2022