Shirin na wannan makon yayi nazari ne akaan yadda hukumomin hana ta’ammali da fataucin ababen sanya maye ke kokarin kare matasan Najeriya daga fadawa harkokin banga ko jagaliyar siyasa.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA JANAIRU 03 2023.mp3