Yabon Gwani Ya Zama Dole

Aliyu Mustapha, Halima Djimrao, Leo Keyan da Ibrahim Garba

Hukumar gidan Radiyon Muryar Amurka ta karrama wasu daga cikin ma'aikatan ta saboda rawar da suka taka ta fuskar yada shirye-shiryen tashar ta muryar Amurka.

Wadan da suka samu lambar yabon sun hada da Aliyu Mustaphan Sokoto, Halima Djimrao da Ibrahim Ka-Almasih Garba.