Wani Kare Mai Ban Mamaki

Your browser doesn’t support HTML5

Wane kare da ake kiransa Jake the Diamond, ya fita dabam da sauran takwarorinsa inda ya jigilar ruwa, da kwallo, da kulki da sauran abubuwa a filin wasar kwallon kulki.