Dandalin VOA Tuki Da Sarrafa Jirgin Sama A Najeriya Ya Kusa Zama Labari An Sabunta Da Karfe 19:10 Yuni 25, 2018 Yusuf Harande Ibrahim Wambai Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC, — Ibrahim Wambai, matashi da ya kammala karatun jigirin farko a masaniyar sarrafa jiragen sama a kasar Turkiyya, yayi mana bayanai dangane da yadda karatun shi ya gabata. Saurari cikakkiyar hirar a nan Your browser doesn’t support HTML5 Tuki Da Sarrafa Jirgin Sama A Najeriya 1' 50"