A shirin Tubali na wanan makon mun duba taron da mahukuntan mulkin soja na iyakar Nijar da Najeriya suka gudanar a garin Dossey a cikin da'irar Birni N'Konni, inda suka fadakar da al'umma game da muhimmancin zaman lafiya tsakanin manoma da makiya a wannan lokacin na shigowar damuna.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TUBALIN TSARO: Taron Fadakar Da Manoma Da Makiyaya Akan Zaman Lafiya, Yuli 05, 2024.mp3