A shirin Tubali na wanan makon mun yi nazari ne kan ikirarin da rundunar sojin Najeriya ta yi cewa yake-yaken da take ta fafatawa da ‘yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar na tattare da sarkakiya.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TUBALIN TSARO: Sarkakiyar Da Ke Tattare Da Yakar ‘Yan Ta’adda A Najeriya, Yuli 12, 2024.mp3