A cikin shirin na wannan makon rundunar dakarun kawancen kasashen yankin tafkin Chadi ta bullo da wasu sabbin salon yaki a yadda take tunkarar ‘yan ta'addan a wannan yanki, salon kuma da babban kwamandan rundunar ke cewa na haifar da da mai a ido.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TUBALIN TSARO: Sabbin Salon Yakar ‘Yan Ta’adda A Yankin Tafkin Chadi, Afrilu 23, 2022