A ciki shirin Tubali na wanna mako mun duba bayanin Cibiyar Yaki da Ta'addanci ta Najeriya NCTC a kan 'yan
ta'addan Boko Haram kimanin 747 da aka yankewa hukunci, da kuma abin da yasa aka sallami wasu sama da 800 a shari'ar da ke ci gaba da jan hankali a ciki da wajen Najeriya.
A saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TUBALIN TSARO: Bayanin Cibiyar Yaki Da Ta'addanci Ta Najeriya NCTC Kan 'Yan Ta'adda Sama Da 700 Da Aka Yanke Wa Hukunci, Disamba 27, 2024