WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba yadda sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya fara aiki gadan-gadan da kuma wasu canje-canje kamar tsare gwamnan babban bankin Najeriya, da wasu batutuwa.
Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Tinubu Ya Fara Aiki Gadan-gadan Da Batun Tsare Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Yuni 13, 2023-4.m4a