Cigaban muhawara a kan matsalar tsaro a jihar Borno. Masu muhawara, kwamishinan watsa labarai na jihar Baba Kura Abba Jatau , da kuma Malam Adamu Dan Borno wani mai sharhi kan ayyukan tsaro musamman abinda ya shafi hare haren kungiyar Boko Haram a jihar.
Saurari muhawarar da Haruna Dauda Bi'u ya jagoranta
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Tasirin Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya, Kashi Na Uku-12:00"