Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ci gaban tattaunawa ne game da neman jin shin ko tsakanin Kwankwaso da Abba Gida-Gida, wanene gwamnan Jihar Kano da ke ba da umurnin rushe gine-gine a babban birnin jihar?
Saurari cikakken shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Shin Wanene Gwamnan Jihar Kano, Kwankwaso Ko Abba Gida Gida, Kashi Na 5 - Agusta 1, 2023