WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan makon, za mu karasa batun Muhawarar dambarwar siyasa da aka kammala ne a jihar Adamawan Najeriya game da zaben gwamna.
Gwamnan Adamawa Fintiri (Facebook/Gwamnatin Adamawa)
Saurari cikakken shirin Daga Aliyu Mustapha Sakkwato:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Kammala Muhawarar Dambarwar Siyasa Da Aka Kammala A Jihar Adamawan Najeriya, Mayu 16, 2023.mp3