Fulani Makiyaya a Najeriya ke cikin tsaka mai wuya, kasancewar yadda ake fatattakarsu ko gallaza musu wasu sassan kasar. To sai a daya bangaren ana zargin Fulani da hannu a cikin mafi yawan ta’asar da ake yin a satar mutane domin kudin fansa. Kan haka ne shirin Tsaka Mai Wuya ya fara shirya muhawara domin duba dukkan bangarorin biyu.
Saurari shirin Tsaka Mai Wuya:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Fulani a Najeriya, Kashi Na Daya - 02, 16, 2021