A kashi na karshe cikin tattaunawa kan matsalar tsaro a jihar Zamfara da kewaye. Yau shirin ya nemi sanin ko shugaba Muhammadu Buhari na bakin kokarinsa na ganin karshen wadannan tashe-tashen hankulan a Najeriya
Saurari cikakken shirin da Sani Shu'aibu Malumfashi jagoranta :
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Zamfara Kashi Na 7 - Mayu 11, 2021