Jihar Zamfara na fuskantar kalubalen tsaro lamarin da ya shafi yankin baki daya. Shirin Tsaka Mai Wuya ya haska fitila a kan wannan matsalar a tattaunawar da Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranta.
Saurari cikakken shirin,
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Zamfara