Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, zai kawo muku kashi na uku na cigaba da muhawara a game da juyin mulkin da aka kaddamar a ranar 26 ga watan Yuli a Jamhuriyar Nijar da kuma takunkumin da ECOWAS ta sanya wa sojojin da su ka yi juyin mulkin.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Uku - Agusta 22, 2023