Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya maida hankali ne kan juyin mulki a Jamhuriyar Nijar da ya wakana kimanin makwanni biyu da suka gabata da kuma takunkumin da ECOWAS ta sanya wa sojojin da su ka yi juyin mulkin.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Daya - Agusta 08, 2023