Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Biyu - Agusta 15, 2023 03:47 Agusta 15, 2023 Aliyu Mustapha Hadiza Kyari Aliyu Mustapha Sokoto Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon cigaban shirin makon da ya shude ne da ya maida hankali kan juyin mulki a Jamhuriyar Nijar da kuma takunkumin da ECOWAS ta sanya wa sojojin da su ka yi juyin mulkin. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA