Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Biyar - Satumba 5, 2023 04:17 Satumba 05, 2023 Aliyu Mustapha Aliyu Mustapha Sokoto Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ya kawo muku kashi na biyar na cigaba da muhawara a game da juyin mulkin da aka yi ranar 26 ga watan Yuli a Jamhuriyar Nijar. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA