Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, zai daura kan batun takaddamar da ta kunno kai tsakanin Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara da Karamin Ministan Tsaro kuma tsohon gwamnan Zamfara Bello Matawalle.
Saurari cikakken shirin tare da Aliyu Mustapha Sokoto:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Dalilin Rashin Jituwar Gwamna Dauda Lawal Da Ministan Tsaro Bello Matawalle A Jihar Zamfara, Kashi Na Biyu - Oktoba 08, 2024