WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan makon mun duba shirin fara mulki na sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu bayan saukar Buhari da wucewarsa Daura.
An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Kasar Najeriya
Saurari cikakken shirin Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Buhari Ya Wuce Dauda, Bola Tinubu Ya Hau Karagar Mulki Da Matsalolin Najeriya, Yuni 06, 2023.mp3