A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun tattauna ne akan juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da kuma ko shin tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou yana da hannu a ciki.
Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Batun Ko Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Na Da Hannu A Juyin Mulkin Nijar, Mayu 07, 2024